Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 47 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَلَمَّا جَآءَهُم بِـَٔايَٰتِنَآ إِذَا هُم مِّنۡهَا يَضۡحَكُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 47]
﴿فلما جاءهم بآياتنا إذا هم منها يضحكون﴾ [الزُّخرُف: 47]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da ya je musu da ayoyin Mu, sai ga su suna yi musu dariya |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da ya je musu da ayoyinMu, sai ga su suna yi musu dariya |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da ya jẽ musu da ãyõyinMu, sai gã su sunã yi musu dãriya |