Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 53 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَلَوۡلَآ أُلۡقِيَ عَلَيۡهِ أَسۡوِرَةٞ مِّن ذَهَبٍ أَوۡ جَآءَ مَعَهُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ مُقۡتَرِنِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 53]
﴿فلولا ألقي عليه أسورة من ذهب أو جاء معه الملائكة مقترنين﴾ [الزُّخرُف: 53]
Abubakar Mahmood Jummi To, don me, ba a jefa mundaye na zinariya a kansaba, ko kuma mala'iku su taho tare da shi haɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me, ba a jefa mundaye na zinariya a kansaba, ko kuma mala'iku su taho tare da shi haɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me, ba a jẽfa mundãye na zĩnãriya a kansaba, kõ kuma malã'iku su taho tãre da shi haɗe |