Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 57 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿۞ وَلَمَّا ضُرِبَ ٱبۡنُ مَرۡيَمَ مَثَلًا إِذَا قَوۡمُكَ مِنۡهُ يَصِدُّونَ ﴾
[الزُّخرُف: 57]
﴿ولما ضرب ابن مريم مثلا إذا قومك منه يصدون﴾ [الزُّخرُف: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da aka buga misali da ¦an Maryama, sai ga mutanenka daga gare shi (shi misalin) suna dariya da izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da aka buga misali da ¦an Maryama, sai ga mutanenka daga gare shi (shi misalin) suna dariya da izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da aka buga misãli da ¦an Maryama, sai gã mutãnenka daga gare shi (shi misalin) sunã dãriya da izgili |