Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 58 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَقَالُوٓاْ ءَأَٰلِهَتُنَا خَيۡرٌ أَمۡ هُوَۚ مَا ضَرَبُوهُ لَكَ إِلَّا جَدَلَۢاۚ بَلۡ هُمۡ قَوۡمٌ خَصِمُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 58]
﴿وقالوا أآلهتنا خير أم هو ما ضربوه لك إلا جدلا بل هم﴾ [الزُّخرُف: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Shin, gumakanmu ne mafifita ko shi (¦an Maryama)?" Ba su buga wannan misali ba a gare ka face domin yin jidali.* A'a, su mutane nemasu husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, gumakanmu ne mafifita ko shi (¦an Maryama)?" Ba su buga wannan misali ba a gare ka face domin yin jidali. A'a, su mutane nemasu husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, gumãkanmu ne mafĩfĩta kõ shi (¦an Maryama)?" Ba su buga wannan misãli ba a gare ka fãce dõmin yin jidãli. Ã'a, sũ mutãne nemãsu husũma |