Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 59 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿إِنۡ هُوَ إِلَّا عَبۡدٌ أَنۡعَمۡنَا عَلَيۡهِ وَجَعَلۡنَٰهُ مَثَلٗا لِّبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ﴾
[الزُّخرُف: 59]
﴿إن هو إلا عبد أنعمنا عليه وجعلناه مثلا لبني إسرائيل﴾ [الزُّخرُف: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Shi (¦an Maryama) bai zama ba face wani bawa ne, Mun yi ni'ima a gare shi, kuma Muka sanya shi abin koyi ga Bani Isra'ila |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi (¦an Maryama) bai zama ba face wani bawa ne, Mun yi ni'ima a gare shi, kuma Muka sanya shi abin koyi ga Bani Isra'ila |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi (¦an Maryama) bai zama ba fãce wani bãwa ne, Mun yi ni'ima a gare shi, kuma Muka sanya shi abin kõyi ga Banĩ Isrã'ĩla |