Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 61 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَإِنَّهُۥ لَعِلۡمٞ لِّلسَّاعَةِ فَلَا تَمۡتَرُنَّ بِهَا وَٱتَّبِعُونِۚ هَٰذَا صِرَٰطٞ مُّسۡتَقِيمٞ ﴾
[الزُّخرُف: 61]
﴿وإنه لعلم للساعة فلا تمترن بها واتبعون هذا صراط مستقيم﴾ [الزُّخرُف: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle shi, haƙiƙa, wani ilmi ne na Sa'a, saboda haka, kada ku yi shakka a gare ta, kuma ku bi Ni. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle shi, haƙiƙa, wani ilmi ne na Sa'a, saboda haka, kada ku yi shakka a gare ta, kuma ku bi Ni. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle shĩ, haƙĩƙa, wani ilmi ne na Sa'a, sabõda haka, kada ku yi shakka a gare ta, kuma ku bĩ Ni. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |