Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 62 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَا يَصُدَّنَّكُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُۖ إِنَّهُۥ لَكُمۡ عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[الزُّخرُف: 62]
﴿ولا يصدنكم الشيطان إنه لكم عدو مبين﴾ [الزُّخرُف: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada Shaiɗan ya taushe ku (daga hanyar). Lalle shi maƙiyi ne a gare ku, mai bayyanawar ƙiyayya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada Shaiɗan ya taushe ku (daga hanyar). Lalle shi maƙiyi ne a gare ku, mai bayyanawar ƙiyayya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada Shaiɗan ya taushe ku (daga hanyar). Lalle shĩ maƙiyi ne a gare ku, mai bayyanãwar ƙiyayya |