Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 64 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ رَبِّي وَرَبُّكُمۡ فَٱعۡبُدُوهُۚ هَٰذَا صِرَٰطٞ مُّسۡتَقِيمٞ ﴾
[الزُّخرُف: 64]
﴿إن الله هو ربي وربكم فاعبدوه هذا صراط مستقيم﴾ [الزُّخرُف: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah Shi ne Ubangijina kuma Shi ne Ubangijinku saboda haka ku bauta Masa. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah Shi ne Ubangijina kuma Shi ne Ubangijinku saboda haka ku bauta Masa. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah Shĩ ne Ubangijina kuma Shi ne Ubangijinku sabõda haka ku bauta Masa. Wannan ita ce hanya madaidaiciya |