Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 65 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَٱخۡتَلَفَ ٱلۡأَحۡزَابُ مِنۢ بَيۡنِهِمۡۖ فَوَيۡلٞ لِّلَّذِينَ ظَلَمُواْ مِنۡ عَذَابِ يَوۡمٍ أَلِيمٍ ﴾ 
[الزُّخرُف: 65]
﴿فاختلف الأحزاب من بينهم فويل للذين ظلموا من عذاب يوم أليم﴾ [الزُّخرُف: 65]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai ƙungiyoyi *suka saɓa a tsakaninsu. To, bone ya tabbata ga waɗanda suka yi zalunci daga azabar yini mai raɗaɗi  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ƙungiyoyi suka saɓa a tsakaninsu. To, bone ya tabbata ga waɗanda suka yi zalunci daga azabar yini mai raɗaɗi  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ƙungiyõyi suka sãɓa a tsakãninsu. To, bone yã tabbata ga waɗanda suka yi zãlunci daga azãbar yini mai raɗaɗi  |