Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 63 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَمَّا جَآءَ عِيسَىٰ بِٱلۡبَيِّنَٰتِ قَالَ قَدۡ جِئۡتُكُم بِٱلۡحِكۡمَةِ وَلِأُبَيِّنَ لَكُم بَعۡضَ ٱلَّذِي تَخۡتَلِفُونَ فِيهِۖ فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُونِ ﴾
[الزُّخرُف: 63]
﴿ولما جاء عيسى بالبينات قال قد جئتكم بالحكمة ولأبين لكم بعض الذي﴾ [الزُّخرُف: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Isa ya je da hujjoji bayyanannu, ya ce: "Lalle ne na zo muku da hikima kuma domin in bayyana muku, sashen abin da kuke saɓa wa juna acikinsa, saboda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Isa ya je da hujjoji bayyanannu, ya ce: "Lalle ne na zo muku da hikima kuma domin in bayyana muku, sashen abin da kuke saɓa wa juna acikinsa, saboda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ĩsã ya jẽ da hujjõji bayyanannu, ya ce: "Lalle ne nã zo muku da hikima kuma dõmin in bayyana muku, sãshen abin da kuke sãɓã wa jũna acikinsa, sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'a |