Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 66 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿هَلۡ يَنظُرُونَ إِلَّا ٱلسَّاعَةَ أَن تَأۡتِيَهُم بَغۡتَةٗ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 66]
﴿هل ينظرون إلا الساعة أن تأتيهم بغتة وهم لا يشعرون﴾ [الزُّخرُف: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Shin suna jiran wani abu ne? sai dai Sa'a ta je musu bisaga abke, alhali kuwa ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin suna jiran wani abu ne? sai dai Sa'a ta je musu bisaga abke, alhali kuwa ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin sunã jiran wani abu ne? sai dai Sa'a ta jẽ musu bisaga abke, alhãli kuwa ba su sani ba |