Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 77 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَنَادَوۡاْ يَٰمَٰلِكُ لِيَقۡضِ عَلَيۡنَا رَبُّكَۖ قَالَ إِنَّكُم مَّٰكِثُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 77]
﴿ونادوا يامالك ليقض علينا ربك قال إنكم ماكثون﴾ [الزُّخرُف: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi kira, "Ya Maliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana* " (Maliku) ya ce: "Lalle ku mazauna ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi kira, "Ya Maliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana " (Maliku) ya ce: "Lalle ku mazauna ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi kira, "Ya Mãliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana " (Mãliku) ya ce: "Lalle kũ mazauna ne |