Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 76 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَمَا ظَلَمۡنَٰهُمۡ وَلَٰكِن كَانُواْ هُمُ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 76]
﴿وما ظلمناهم ولكن كانوا هم الظالمين﴾ [الزُّخرُف: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu zalunce su ba, amma su ne suka kasance azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu zalunce su ba, amma su ne suka kasance azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu zãlunce su ba, amma sũ ne suka kasance azzãlumai |