Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 78 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿لَقَدۡ جِئۡنَٰكُم بِٱلۡحَقِّ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَكُمۡ لِلۡحَقِّ كَٰرِهُونَ ﴾ 
[الزُّخرُف: 78]
﴿لقد جئناكم بالحق ولكن أكثركم للحق كارهون﴾ [الزُّخرُف: 78]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa, Mun je muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku masu ƙi ga gaskiyar ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa, Mun je muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku masu ƙi ga gaskiyar ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa, Mun jẽ muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne  |