Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 12 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿رَّبَّنَا ٱكۡشِفۡ عَنَّا ٱلۡعَذَابَ إِنَّا مُؤۡمِنُونَ ﴾
[الدُّخان: 12]
﴿ربنا اكشف عنا العذاب إنا مؤمنون﴾ [الدُّخان: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijinmu! Ka kuranye mana azaba. Lalle Mu, masu imani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Ka kuranye mana azaba. Lalle Mu, masu imani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Ka kuranye mana azãba. Lalle Mũ, mãsu ĩmãni ne |