Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 13 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿أَنَّىٰ لَهُمُ ٱلذِّكۡرَىٰ وَقَدۡ جَآءَهُمۡ رَسُولٞ مُّبِينٞ ﴾
[الدُّخان: 13]
﴿أنى لهم الذكرى وقد جاءهم رسول مبين﴾ [الدُّخان: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ina tunawa take a gare su, alhali kuwa, haƙiƙa, Manzo mai bayyanawa Ya je musu (da gargaɗin saukar azabar, ba su karɓa ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina tunawa take a gare su, alhali kuwa, haƙiƙa, Manzo mai bayyanawa Ya je musu (da gargaɗin saukar azabar, ba su karɓa ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã tunãwa take a gare su, alhãli kuwa, haƙĩƙa, Manzo mai bayyanãwa Ya je musu (da gargaɗin saukar azãbar, ba su karɓa ba) |