Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 14 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿ثُمَّ تَوَلَّوۡاْ عَنۡهُ وَقَالُواْ مُعَلَّمٞ مَّجۡنُونٌ ﴾
[الدُّخان: 14]
﴿ثم تولوا عنه وقالوا معلم مجنون﴾ [الدُّخان: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan suka juya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayawa* ne, mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan suka juya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayawa ne, mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan suka jũya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayãwa ne, mahaukaci |