Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 16 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿يَوۡمَ نَبۡطِشُ ٱلۡبَطۡشَةَ ٱلۡكُبۡرَىٰٓ إِنَّا مُنتَقِمُونَ ﴾
[الدُّخان: 16]
﴿يوم نبطش البطشة الكبرى إنا منتقمون﴾ [الدُّخان: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da Muke damƙa, damƙa mafi girma, lalle ne Mu masu azabar ramuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da Muke damƙa, damƙa mafi girma, lalle ne Mu masu azabar ramuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da Muke damƙa, damƙa mafi girma, lalle ne Mũ mãsu azãbar rãmuwa ne |