Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 22 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿فَدَعَا رَبَّهُۥٓ أَنَّ هَٰٓؤُلَآءِ قَوۡمٞ مُّجۡرِمُونَ ﴾
[الدُّخان: 22]
﴿فدعا ربه أن هؤلاء قوم مجرمون﴾ [الدُّخان: 22]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai ya kirayi Ubangjinsa cewa waɗannan mutanene masu laifi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya kirayi Ubangjinsa cewa waɗannan mutanene masu laifi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya kirayi Ubangjinsa cẽwa waɗannan mutãnene mãsu laifi |