Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 35 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿إِنۡ هِيَ إِلَّا مَوۡتَتُنَا ٱلۡأُولَىٰ وَمَا نَحۡنُ بِمُنشَرِينَ ﴾
[الدُّخان: 35]
﴿إن هي إلا موتتنا الأولى وما نحن بمنشرين﴾ [الدُّخان: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Babu wani abu sai mutuwarmu ta farko, kuma ba mu zama waɗanda ake tayarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu wani abu sai mutuwarmu ta farko, kuma ba mu zama waɗanda ake tayarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu wani abu sai mutuwarmu ta farko, kuma ba mu zama waɗanda ake tãyarwa ba |