Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 42 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿إِلَّا مَن رَّحِمَ ٱللَّهُۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[الدُّخان: 42]
﴿إلا من رحم الله إنه هو العزيز الرحيم﴾ [الدُّخان: 42]
Abubakar Mahmood Jummi face wanda Allah Ya yi wa rahama. Lalle Shi (Allah), shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi face wanda Allah Ya yi wa rahama. Lalle Shi (Allah), shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi fãce wanda Allah Ya yi wa rahama. Lalle Shi (Allah), shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai |