Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 55 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿يَدۡعُونَ فِيهَا بِكُلِّ فَٰكِهَةٍ ءَامِنِينَ ﴾
[الدُّخان: 55]
﴿يدعون فيها بكل فاكهة آمنين﴾ [الدُّخان: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Suna kira, a cikinsu (gidejen) ga dukan 'ya'yan itacen marmari, suna amintattu (daga dukan abin tsoro) |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna kira, a cikinsu (gidejen) ga dukan 'ya'yan itacen marmari, suna amintattu (daga dukan abin tsoro) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã kira, a cikinsu (gidẽjen) ga dukan 'ya'yan itãcen marmari, sunã amintattu (daga dukan abin tsõro) |