Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 11 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿هَٰذَا هُدٗىۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمۡ لَهُمۡ عَذَابٞ مِّن رِّجۡزٍ أَلِيمٌ ﴾
[الجاثِية: 11]
﴿هذا هدى والذين كفروا بآيات ربهم لهم عذاب من رجز أليم﴾ [الجاثِية: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan (Alƙur'ani) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kafirta game da ayoyin Ubangijinsu, suna da wata azaba ta wulakanci mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan (Alƙur'ani) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kafirta game da ayoyin Ubangijinsu, suna da wata azaba ta wulakanci mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan (Alƙur'ãni) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin Ubangijinsu, sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi |