Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 12 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿۞ ٱللَّهُ ٱلَّذِي سَخَّرَ لَكُمُ ٱلۡبَحۡرَ لِتَجۡرِيَ ٱلۡفُلۡكُ فِيهِ بِأَمۡرِهِۦ وَلِتَبۡتَغُواْ مِن فَضۡلِهِۦ وَلَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[الجاثِية: 12]
﴿الله الذي سخر لكم البحر لتجري الفلك فيه بأمره ولتبتغوا من فضله﴾ [الجاثِية: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne wanda Ya hore muku teku domin jirgi ya gudana a cikinta da umurninSa, kuma domin ku nema daga falalar Sa, kuma tsammaninku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya hore muku teku domin jirgi ya gudana a cikinta da umurninSa, kuma domin ku nema daga falalarSa, kuma tsammaninku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya hõre muku tẽku dõmin jirgi ya gudãna a cikinta da umurninSa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarSa, kuma tsammãninku zã ku gõde |