Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 14 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿قُل لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ يَغۡفِرُواْ لِلَّذِينَ لَا يَرۡجُونَ أَيَّامَ ٱللَّهِ لِيَجۡزِيَ قَوۡمَۢا بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[الجاثِية: 14]
﴿قل للذين آمنوا يغفروا للذين لا يرجون أيام الله ليجزي قوما بما﴾ [الجاثِية: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce wa waɗanda suka yi imani, su yi gafara ga waɗanda ba su fatan rahama ga kwanukan Allah, *domin (Allah) Ya saka wa mutane da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa waɗanda suka yi imani, su yi gafara ga waɗanda ba su fatan rahama ga kwanukan Allah, domin (Allah) Ya saka wa mutane da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa waɗanda suka yi ĩmãni, su yi gãfara ga waɗanda bã su fãtan rahama ga kwãnukan Allah, dõmin (Allah) Ya sãka wa mutãne da abin da suka kasance sunã aikatãwa |