Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 13 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَسَخَّرَ لَكُم مَّا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗا مِّنۡهُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[الجاثِية: 13]
﴿وسخر لكم ما في السموات وما في الأرض جميعا منه إن في﴾ [الجاثِية: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya hore muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, gaba ɗaya daga gare Shi yake. Lalle ne, a cikin wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya hore muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, gaba ɗaya daga gare Shi yake. Lalle ne, a cikin wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, gabã ɗaya daga gare Shi yake. Lalle ne, a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda ke yin tunãni |