Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 23 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿أَفَرَءَيۡتَ مَنِ ٱتَّخَذَ إِلَٰهَهُۥ هَوَىٰهُ وَأَضَلَّهُ ٱللَّهُ عَلَىٰ عِلۡمٖ وَخَتَمَ عَلَىٰ سَمۡعِهِۦ وَقَلۡبِهِۦ وَجَعَلَ عَلَىٰ بَصَرِهِۦ غِشَٰوَةٗ فَمَن يَهۡدِيهِ مِنۢ بَعۡدِ ٱللَّهِۚ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[الجاثِية: 23]
﴿أفرأيت من اتخذ إلهه هواه وأضله الله على علم وختم على سمعه﴾ [الجاثِية: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ka ga wanda ya riƙi son zuciyarsa sih ne abin bautawarsa, kuma Allah Ya ɓatar da shi a kan wani ilmi,* Kuma Ya sa hatini a kan jinsa, da zuciyarsa, kuma Ya sa wata yana a kan ganinsa? To, wane ne zai shiryar da shi bayan Allah? Shin to, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ka ga wanda ya riƙi son zuciyarsa sih ne abin bautawarsa, kuma Allah Ya ɓatar da shi a kan wani ilmi, Kuma Ya sa hatini a kan jinsa, da zuciyarsa, kuma Ya sa wata yana a kan ganinsa? To, wane ne zai shiryar da shi bayan Allah? Shin to, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kã ga wanda ya riƙi son zũciyarsa sĩh ne abin bautawarsa, kuma Allah Ya ɓatar da shi a kan wani ilmi, Kuma Ya sa hatini a kan jinsa, da zũciyarsa, kuma Ya sa wata yãnã ã kan ganinsa? To, wãne ne zai shiryar da shi bãyan Allah? Shin to, bã zã ku yi tunãni ba |