Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 22 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَخَلَقَ ٱللَّهُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّ وَلِتُجۡزَىٰ كُلُّ نَفۡسِۭ بِمَا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[الجاثِية: 22]
﴿وخلق الله السموات والأرض بالحق ولتجزى كل نفس بما كسبت وهم لا﴾ [الجاثِية: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali kuwa Allah ne Ya halitta sammai da ƙasa saboda gaskiya, Kuma domin a saka wa kowane rai da abin da ya sana'anta, kuma su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali kuwa Allah ne Ya halitta sammai da ƙasa saboda gaskiya, Kuma domin a saka wa kowane rai da abin da ya sana'anta, kuma su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli kuwa Allah ne Ya halitta sammai da ƙasã sabõda gaskiya, Kuma dõmin a sãka wa kõwane rai da abin da ya sanã'anta, kuma su, bã zã a zãlunce su ba |