×

Kuma mulkin sammai da ƙasa na Allah ne, Shĩ kaɗai. Kuma rãnar 45:27 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jathiyah ⮕ (45:27) ayat 27 in Hausa

45:27 Surah Al-Jathiyah ayat 27 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 27 - الجاثِية - Page - Juz 25

﴿وَلِلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَيَوۡمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ يَوۡمَئِذٖ يَخۡسَرُ ٱلۡمُبۡطِلُونَ ﴾
[الجاثِية: 27]

Kuma mulkin sammai da ƙasa na Allah ne, Shĩ kaɗai. Kuma rãnar da Sa'a ke tsayuwa, a rãnar nan mãsu ɓãtãwã (ga hujjõjin Allah dõmin su ki bin sharĩ'arSa) zã su yi hasãra

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولله ملك السموات والأرض ويوم تقوم الساعة يومئذ يخسر المبطلون, باللغة الهوسا

﴿ولله ملك السموات والأرض ويوم تقوم الساعة يومئذ يخسر المبطلون﴾ [الجاثِية: 27]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma mulkin sammai da ƙasa na Allah ne, Shi kaɗai. Kuma ranar da Sa'a ke tsayuwa, a ranar nan masu ɓatawa (ga hujjojin Allah domin su ki bin shari'arSa) za su yi hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma mulkin sammai da ƙasa na Allah ne, Shi kaɗai. Kuma ranar da Sa'a ke tsayuwa, a ranar nan masu ɓatawa (ga hujjojin Allah domin su ki bin shari'arSa) za su yi hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma mulkin sammai da ƙasa na Allah ne, Shĩ kaɗai. Kuma rãnar da Sa'a ke tsayuwa, a rãnar nan mãsu ɓãtãwã (ga hujjõjin Allah dõmin su ki bin sharĩ'arSa) zã su yi hasãra
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek