Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 28 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَتَرَىٰ كُلَّ أُمَّةٖ جَاثِيَةٗۚ كُلُّ أُمَّةٖ تُدۡعَىٰٓ إِلَىٰ كِتَٰبِهَا ٱلۡيَوۡمَ تُجۡزَوۡنَ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الجاثِية: 28]
﴿وترى كل أمة جاثية كل أمة تدعى إلى كتابها اليوم تجزون ما﴾ [الجاثِية: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma za ka ga kowace al'umma tana gurfane, kowace al'umma ana kiran ta zuwa ga littafinta. (A ce musu) "A yau ana saka muku da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma za ka ga kowace al'umma tana gurfane, kowace al'umma ana kiran ta zuwa ga littafinta. (A ce musu) "A yau ana saka muku da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zã ka ga kõwace al'umma tanã gurfãne, kõwace al'umma anã kiran ta zuwa ga littãfinta. (A ce musu) "A yau anã sãka muku da abin da kuka kasance kunã aikatãwa |