Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 29 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿هَٰذَا كِتَٰبُنَا يَنطِقُ عَلَيۡكُم بِٱلۡحَقِّۚ إِنَّا كُنَّا نَسۡتَنسِخُ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الجاثِية: 29]
﴿هذا كتابنا ينطق عليكم بالحق إنا كنا نستنسخ ما كنتم تعملون﴾ [الجاثِية: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan littafin Mu ne yana yin magana a kanku da gas, kiya. Lalle Mu, Mun kasance Muna sauya rubutun tamkar abin dakuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan littafinMu ne yana yin magana a kanku da gas, kiya. Lalle Mu, Mun kasanceMuna sauya rubutun tamkar abin dakuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan littãfinMu ne yanã yin magana a kanku da gas, kiya. Lalle Mũ, Mun kasanceMuna sauya rubũtun tamkar abin dakuka kasance kunã aikãtãwa |