Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 30 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَيُدۡخِلُهُمۡ رَبُّهُمۡ فِي رَحۡمَتِهِۦۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[الجاثِية: 30]
﴿فأما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فيدخلهم ربهم في رحمته ذلك هو الفوز﴾ [الجاثِية: 30]
Abubakar Mahmood Jummi To, amma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, to, Ubangijinsu zai sanya su a cikin rahamarsa. Wannan shi ne babban rabo bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, to, Ubangijinsu zai sanya su a cikin rahamarsa. Wannan shi ne babban rabo bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, to, Ubangijinsu zai sanya su a cikin rahamarsa. Wannan shĩ ne babban rabo bayyananne |