Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 22 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿قَالُوٓاْ أَجِئۡتَنَا لِتَأۡفِكَنَا عَنۡ ءَالِهَتِنَا فَأۡتِنَا بِمَا تَعِدُنَآ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[الأحقَاف: 22]
﴿قالوا أجئتنا لتأفكنا عن آلهتنا فأتنا بما تعدنا إن كنت من الصادقين﴾ [الأحقَاف: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Shin, ka zo mana ne domin ka karkatar da mu daga gumakaumu? To, ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adin, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin, ka zo mana ne domin ka karkatar da mu daga gumakaumu? To, ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adin, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin, kã zo mana ne dõmin ka karkatar da mu daga gumãkaumu? To, ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adin, idan kã kasance daga mãsu gaskiya |