Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 23 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿قَالَ إِنَّمَا ٱلۡعِلۡمُ عِندَ ٱللَّهِ وَأُبَلِّغُكُم مَّآ أُرۡسِلۡتُ بِهِۦ وَلَٰكِنِّيٓ أَرَىٰكُمۡ قَوۡمٗا تَجۡهَلُونَ ﴾
[الأحقَاف: 23]
﴿قال إنما العلم عند الله وأبلغكم ما أرسلت به ولكني أراكم قوما﴾ [الأحقَاف: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ilimi a wurin Allah kawai yake, kuma ina iyar maku abin da aka aiko ni da shi, kuma amma ina ganin, ku, wasu mutane ne, kuna jahiltar gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ilimi a wurin Allah kawai yake, kuma ina iyar maku abin da aka aiko ni da shi, kuma amma ina ganin, ku, wasu mutane ne, kuna jahiltar gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ilimi a wurin Allah kawai yake, kuma inã iyar maku abin da aka aiko ni da shi, kuma amma inã ganin, kũ, wasu mutãne ne, kunã jãhiltar gaskiya |