Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 21 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿۞ وَٱذۡكُرۡ أَخَا عَادٍ إِذۡ أَنذَرَ قَوۡمَهُۥ بِٱلۡأَحۡقَافِ وَقَدۡ خَلَتِ ٱلنُّذُرُ مِنۢ بَيۡنِ يَدَيۡهِ وَمِنۡ خَلۡفِهِۦٓ أَلَّا تَعۡبُدُوٓاْ إِلَّا ٱللَّهَ إِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ﴾
[الأحقَاف: 21]
﴿واذكر أخا عاد إذ أنذر قومه بالأحقاف وقد خلت النذر من بين﴾ [الأحقَاف: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci ɗan'uwan* Adawa a lokacin da ya yi gargaɗi ga mutanensa, a Tuddan Rairayi, alhali kuwa waɗansu masu gargaɗi sun shuɗe agaba gare shi da baya gare shi (da cewa) "Kada ku bauta wa kowa face Allah. Lalle ni ina tsorata muku azabar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci ɗan'uwan Adawa a lokacin da ya yi gargaɗi ga mutanensa, a Tuddan Rairayi, alhali kuwa waɗansu masu gargaɗi sun shuɗe agaba gare shi da baya gare shi (da cewa) "Kada ku bauta wa kowa face Allah. Lalle ni ina tsorata muku azabar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci ɗan'uwan Ãdãwa a lõkacin da ya yi gargaɗi ga mutãnensa, a Tuddan Rairayi, alhãli kuwa waɗansu mãsu gargaɗi sun shũɗe agaba gare shi da bãya gare shi (da cẽwa) "Kada ku bauta wa kõwa fãce Allah. Lalle nĩ inã tsõrata muku azãbar yini mai girma |