Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 24 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿فَلَمَّا رَأَوۡهُ عَارِضٗا مُّسۡتَقۡبِلَ أَوۡدِيَتِهِمۡ قَالُواْ هَٰذَا عَارِضٞ مُّمۡطِرُنَاۚ بَلۡ هُوَ مَا ٱسۡتَعۡجَلۡتُم بِهِۦۖ رِيحٞ فِيهَا عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[الأحقَاف: 24]
﴿فلما رأوه عارضا مستقبل أوديتهم قالوا هذا عارض ممطرنا بل هو ما﴾ [الأحقَاف: 24]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da suka ga azabar, kumar hadari mai fuskantar rafukansu, suka ce: "Wannan hadari ne mai yi mana ruwa. A'a, shi na abin da kuke neman gaggawar saukarsa; Iska ce, a cikinta akwai wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka ga azabar, kumar hadari mai fuskantar rafukansu, suka ce: "Wannan hadari ne mai yi mana ruwa. A'a, shi na abin da kuke neman gaggawar saukarsa; Iska ce, a cikinta akwai wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka ga azãbar, kumar hadari mai fuskantar rãfukansu, suka ce: "Wannan hadari ne mai yi mana ruwa. Ã'a, shĩ na abin da kuke nẽman gaggawar saukarsa; Iska ce, a cikinta akwai wata azaba mai raɗaɗi |