Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 29 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَإِذۡ صَرَفۡنَآ إِلَيۡكَ نَفَرٗا مِّنَ ٱلۡجِنِّ يَسۡتَمِعُونَ ٱلۡقُرۡءَانَ فَلَمَّا حَضَرُوهُ قَالُوٓاْ أَنصِتُواْۖ فَلَمَّا قُضِيَ وَلَّوۡاْ إِلَىٰ قَوۡمِهِم مُّنذِرِينَ ﴾
[الأحقَاف: 29]
﴿وإذ صرفنا إليك نفرا من الجن يستمعون القرآن فلما حضروه قالوا أنصتوا﴾ [الأحقَاف: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokcin da Muka juya waɗansu jama'a na aljamiu* zuwa gare ka suna sauraren Alƙur'ani. To, alokacin da suka halarce shi suka ce: "Ku yi shiru." Sa'an nan da aka ƙare, suka juya zuwa ga jama'arsu suna masu gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokcin da Muka juya waɗansu jama'a na aljamiu zuwa gare ka suna sauraren Alƙur'ani. To, alokacin da suka halarce shi suka ce: "Ku yi shiru." Sa'an nan da aka ƙare, suka juya zuwa ga jama'arsu suna masu gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkcin da Muka jũya waɗansu jama'a na aljamiu zuwa gare ka sunã saurãren Alƙur'ãni. To, alõkacin da suka halarce shi suka ce: "Ku yi shiru." Sa'an nan da aka ƙãre, suka jũya zuwa ga jama'arsu sunã mãsu gargaɗi |