Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 30 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿قَالُواْ يَٰقَوۡمَنَآ إِنَّا سَمِعۡنَا كِتَٰبًا أُنزِلَ مِنۢ بَعۡدِ مُوسَىٰ مُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهِ يَهۡدِيٓ إِلَى ٱلۡحَقِّ وَإِلَىٰ طَرِيقٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الأحقَاف: 30]
﴿قالوا ياقومنا إنا سمعنا كتابا أنـزل من بعد موسى مصدقا لما بين﴾ [الأحقَاف: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya mutanenmu! Lalle mu, mun ji wani littafi an saukar da shi a bayan Musa, mai gaskatawa ga abin da ke a gaba da shi, yana shiryarwa ga gaskiya da kuma zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya mutanenmu! Lalle mu, mun ji wani littafi an saukar da shi a bayan Musa, mai gaskatawa ga abin da ke a gaba da shi, yana shiryarwa ga gaskiya da kuma zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya mutãnenmu! Lalle mũ, mun ji wani littãfi an saukar da shi a bãyãn Mũsã, mai gaskatãwa ga abin da ke a gaba da shi, yanã shiryarwa ga gaskiya da kuma zuwa ga hanya madaidaiciya |