Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 31 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿يَٰقَوۡمَنَآ أَجِيبُواْ دَاعِيَ ٱللَّهِ وَءَامِنُواْ بِهِۦ يَغۡفِرۡ لَكُم مِّن ذُنُوبِكُمۡ وَيُجِرۡكُم مِّنۡ عَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[الأحقَاف: 31]
﴿ياقومنا أجيبوا داعي الله وآمنوا به يغفر لكم من ذنوبكم ويجركم من﴾ [الأحقَاف: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ya mutanenmu! Ku karɓa wa mai kiran Allah, kuma ku yi imani da Shi, Ya gafarta muku daga zunubanku, kuma ya tserar da ku daga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya mutanenmu! Ku karɓa wa mai kiran Allah, kuma ku yi imani da Shi, Ya gafarta muku daga zunubanku, kuma ya tserar da ku daga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã mutãnenmu! Ku karɓa wa mai kiran Allah, kuma ku yi ĩmãni da Shi, Ya gãfarta muku daga zunubanku, kuma ya tserar da ku daga azãba mai raɗaɗi |