×

Kuma idan anã karãtun ãyõòyin Mu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka 46:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahqaf ⮕ (46:7) ayat 7 in Hausa

46:7 Surah Al-Ahqaf ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 7 - الأحقَاف - Page - Juz 26

﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٖ قَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِلۡحَقِّ لَمَّا جَآءَهُمۡ هَٰذَا سِحۡرٞ مُّبِينٌ ﴾
[الأحقَاف: 7]

Kuma idan anã karãtun ãyõòyin Mu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kãfirta ga gaskiya a lõkacin da ta jẽ musu, su ce, "Wannan sihiri ne bayyananne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قال الذين كفروا للحق لما جاءهم هذا, باللغة الهوسا

﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قال الذين كفروا للحق لما جاءهم هذا﴾ [الأحقَاف: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan ana karatun ayooyin Mu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kafirta ga gaskiya a lokacin da ta je musu, su ce, "Wannan sihiri ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan ana karatun ayooyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kafirta ga gaskiya a lokacin da ta je musu, su ce, "Wannan sihiri ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan anã karãtun ãyõòyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kãfirta ga gaskiya a lõkacin da ta jẽ musu, su ce, "Wannan sihiri ne bayyananne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek