Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 6 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَإِذَا حُشِرَ ٱلنَّاسُ كَانُواْ لَهُمۡ أَعۡدَآءٗ وَكَانُواْ بِعِبَادَتِهِمۡ كَٰفِرِينَ ﴾
[الأحقَاف: 6]
﴿وإذا حشر الناس كانوا لهم أعداء وكانوا بعبادتهم كافرين﴾ [الأحقَاف: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka tara mutane sai su kasance maƙiya a gare su, alhali sun kasance masu ƙi ga ibadarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka tara mutane sai su kasance maƙiya a gare su, alhali sun kasance masu ƙi ga ibadarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka tãra mutãne sai su kasance maƙiya a gare su, alhãli sun kasance mãsu ƙi ga ibãdarsu |