Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 8 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿أَمۡ يَقُولُونَ ٱفۡتَرَىٰهُۖ قُلۡ إِنِ ٱفۡتَرَيۡتُهُۥ فَلَا تَمۡلِكُونَ لِي مِنَ ٱللَّهِ شَيۡـًٔاۖ هُوَ أَعۡلَمُ بِمَا تُفِيضُونَ فِيهِۚ كَفَىٰ بِهِۦ شَهِيدَۢا بَيۡنِي وَبَيۡنَكُمۡۖ وَهُوَ ٱلۡغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[الأحقَاف: 8]
﴿أم يقولون افتراه قل إن افتريته فلا تملكون لي من الله شيئا﴾ [الأحقَاف: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kokuwa suna cewa: "Ya ƙirƙira shi (Alƙur'ani) ne?" Ka ce: "Idan na ƙirƙira shi ne, to ba ku mallaka mini kome daga Allah. Shi ne Mafi sani ga abin da kuke kutsawa a cikinsa na magana. (Allah) Ya isa Ya zama shaida a tsakaninada tsakaninku. Kuma shi ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kokuwa suna cewa: "Ya ƙirƙira shi (Alƙur'ani) ne?" Ka ce: "Idan na ƙirƙira shi ne, to ba ku mallaka mini kome daga Allah. Shi ne Mafi sani ga abin da kuke kutsawa a cikinsa na magana. (Allah) Ya isa Ya zama shaida a tsakaninada tsakaninku. Kuma shi ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõkuwã sunã cẽwa: "Yã ƙirƙira shi (Alƙur'ãni) ne?" Ka ce: "Idan na ƙirƙira shi ne, to bã ku mallaka mini kõme daga Allah. Shĩ ne Mafi sani ga abin da kuke kũtsãwa a cikinsa na magana. (Allah) Yã isa Ya zama shaida a tsakãnĩnada tsakãninku. Kuma shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |