Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 9 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿قُلۡ مَا كُنتُ بِدۡعٗا مِّنَ ٱلرُّسُلِ وَمَآ أَدۡرِي مَا يُفۡعَلُ بِي وَلَا بِكُمۡۖ إِنۡ أَتَّبِعُ إِلَّا مَا يُوحَىٰٓ إِلَيَّ وَمَآ أَنَا۠ إِلَّا نَذِيرٞ مُّبِينٞ ﴾
[الأحقَاف: 9]
﴿قل ما كنت بدعا من الرسل وما أدري ما يفعل بي ولا﴾ [الأحقَاف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ban kasance farau ba daga Manzanni, kuma ban san abin da za a yi game da ni ko game da ku (na gaibi) ba, ba ni bin kome face abin da ake yin wahayi zuwa gare ni, kuma ban zama ba, face mai gargaɗi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ban kasance farau ba daga Manzanni, kuma ban san abin da za a yi game da ni ko game da ku (na gaibi) ba, ba ni bin kome face abin da ake yin wahayi zuwa gare ni, kuma ban zama ba, face mai gargaɗi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ban kasance fãrau ba daga Manzanni, kuma ban san abin da zã a yi game da ni kõ game da ku (na gaibi) ba, bã ni bin kõme fãce abin da ake yin wahayi zuwa gare ni, kuma ban zama ba, fãce mai gargaɗi mai bayyanãwa |