×

Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ãni) ya kasance daga wurin Allah 46:10 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahqaf ⮕ (46:10) ayat 10 in Hausa

46:10 Surah Al-Ahqaf ayat 10 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 10 - الأحقَاف - Page - Juz 26

﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِن كَانَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِ وَكَفَرۡتُم بِهِۦ وَشَهِدَ شَاهِدٞ مِّنۢ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ عَلَىٰ مِثۡلِهِۦ فَـَٔامَنَ وَٱسۡتَكۡبَرۡتُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأحقَاف: 10]

Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ãni) ya kasance daga wurin Allah yake, kuma kuka kãfirta da shi, kuma wani mai shaida daga Banĩ Isrã'ĩla ya bãyar da shaida a kan kwatankwacinsa, sa'an nan ya yi ĩmãni, kuma kuka kangare? Lalle Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أرأيتم إن كان من عند الله وكفرتم به وشهد شاهد من, باللغة الهوسا

﴿قل أرأيتم إن كان من عند الله وكفرتم به وشهد شاهد من﴾ [الأحقَاف: 10]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ani) ya kasance daga wurin Allah yake, kuma kuka kafirta da shi, kuma wani mai shaida daga Bani Isra'ila ya bayar da shaida a kan kwatankwacinsa, sa'an nan ya yi imani, kuma kuka kangare? Lalle Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ani) ya kasance daga wurin Allah yake, kuma kuka kafirta da shi, kuma wani mai shaida daga Bani Isra'ila ya bayar da shaida a kan kwatankwacinsa, sa'an nan ya yi imani, kuma kuka kangare? Lalle Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ãni) ya kasance daga wurin Allah yake, kuma kuka kãfirta da shi, kuma wani mai shaida daga Banĩ Isrã'ĩla ya bãyar da shaida a kan kwatankwacinsa, sa'an nan ya yi ĩmãni, kuma kuka kangare? Lalle Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek