Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 14 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿أَفَمَن كَانَ عَلَىٰ بَيِّنَةٖ مِّن رَّبِّهِۦ كَمَن زُيِّنَ لَهُۥ سُوٓءُ عَمَلِهِۦ وَٱتَّبَعُوٓاْ أَهۡوَآءَهُم ﴾
[مُحمد: 14]
﴿أفمن كان على بينة من ربه كمن زين له سوء عمله واتبعوا﴾ [مُحمد: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda ya kasance a kan wata hujja daga Ubangijinsa, zai zama kamar wanda aka ƙawace masa mugun aikinsa, kuma suka bibbiyi son zuciyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya kasance a kan wata hujja daga Ubangijinsa, zai zama kamar wanda aka ƙawace masa mugun aikinsa, kuma suka bibbiyi son zuciyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya kasance a kan wata hujja daga Ubangijinsa, zai zama kamar wanda aka ƙawãce masa mugun aikinsa, kuma suka bibbiyi son zũciyõyinsu |