Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 16 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَمِنۡهُم مَّن يَسۡتَمِعُ إِلَيۡكَ حَتَّىٰٓ إِذَا خَرَجُواْ مِنۡ عِندِكَ قَالُواْ لِلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ مَاذَا قَالَ ءَانِفًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ طَبَعَ ٱللَّهُ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ وَٱتَّبَعُوٓاْ أَهۡوَآءَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 16]
﴿ومنهم من يستمع إليك حتى إذا خرجوا من عندك قالوا للذين أوتوا﴾ [مُحمد: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga cikinsu akwai wanda ke saurare* zuwa gare ka, har idan sun fita daga wurinka, su ce wa waɗanda aka bai wa ilmi "Mene ne (Muhammadu) ya faɗa ɗazu?" Waɗannan ne waɗanda Allah Ya shafe haske daga zukatansu, kuma suka bi son zuciyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wanda ke saurare zuwa gare ka, har idan sun fita daga wurinka, su ce wa waɗanda aka bai wa ilmi "Mene ne (Muhammadu) ya faɗa ɗazu?" Waɗannan ne waɗanda Allah Ya shafe haske daga zukatansu, kuma suka bi son zuciyoyinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wanda ke saurare zuwa gare ka, har idan sun fita daga wurinka, su ce wa waɗanda aka bai wa ilmi "Mẽne ne (Muhammadu) ya fãɗa ɗazu?" Waɗannan ne waɗanda Allah Ya shãfe haske daga zukãtansu, kuma suka bi son zũciyõyinsu |