Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 17 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَٱلَّذِينَ ٱهۡتَدَوۡاْ زَادَهُمۡ هُدٗى وَءَاتَىٰهُمۡ تَقۡوَىٰهُمۡ ﴾
[مُحمد: 17]
﴿والذين اهتدوا زادهم هدى وآتاهم تقواهم﴾ [مُحمد: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗannan da suka nemi shiryuwa (Allah) Ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma Ya ba su (sakamakon) taƙawarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan da suka nemi shiryuwa (Allah) Ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma Ya ba su (sakamakon) taƙawarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan da suka nẽmi shiryuwa (Allah) Ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma Yã bã su (sakamakon) taƙawarsu |