Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 19 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿فَٱعۡلَمۡ أَنَّهُۥ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا ٱللَّهُ وَٱسۡتَغۡفِرۡ لِذَنۢبِكَ وَلِلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِۗ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مُتَقَلَّبَكُمۡ وَمَثۡوَىٰكُمۡ ﴾
[مُحمد: 19]
﴿فاعلم أنه لا إله إلا الله واستغفر لذنبك وللمؤمنين والمؤمنات والله يعلم﴾ [مُحمد: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda hakaa ka sani, cewa babu abin bautawa face Allah, kuma ka nemi gafara ga zunubin, ka,* (kuma saboda muminai maza da muminai mata kuma Allah Ya san majuyaiku da mazauninku) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda hakaa ka sani, cewa babu abin bautawa face Allah, kuma ka nemi gafara ga zunubin, ka, (kuma saboda muminai maza da muminai mata kuma Allah Ya san majuyaiku da mazauninku) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda hakaa ka sani, cẽwa bãbu abin bautãwa fãce Allah, kuma ka nẽmi gãfara ga zunubin, ka, (kuma sabõda mũminai maza da mũminai mãtã kuma Allah Ya san majũyaiku da mazauninku) |