Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 20 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَوۡلَا نُزِّلَتۡ سُورَةٞۖ فَإِذَآ أُنزِلَتۡ سُورَةٞ مُّحۡكَمَةٞ وَذُكِرَ فِيهَا ٱلۡقِتَالُ رَأَيۡتَ ٱلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ يَنظُرُونَ إِلَيۡكَ نَظَرَ ٱلۡمَغۡشِيِّ عَلَيۡهِ مِنَ ٱلۡمَوۡتِۖ فَأَوۡلَىٰ لَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 20]
﴿ويقول الذين آمنوا لولا نـزلت سورة فإذا أنـزلت سورة محكمة وذكر فيها﴾ [مُحمد: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani suna cewa: "Don mene ne ba a saukar da wata sura ba? "To idan aka saukar da wata sura, bayyananna, kuma aka ambaci yaƙi a cikinta, za ka ga waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu suna kallo zuwa gare ka, irin kallon wanda aka rufe da magagi saboda mutuwa. To, abin da yake mafifici a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani suna cewa: "Don mene ne ba a saukar da wata sura ba? "To idan aka saukar da wata sura, bayyananna, kuma aka ambaci yaƙi a cikinta, za ka ga waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu suna kallo zuwa gare ka, irin kallon wanda aka rufe da magagi saboda mutuwa. To, abin da yake mafifici a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni sunã cẽwa: "Don mẽne ne ba a saukar da wata sũra ba? "To idan aka saukar da wata sũra, bayyananna, kuma aka ambaci yãƙi a cikinta, zã ka ga waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu sunã kallo zuwa gare ka, irin kallon wanda aka rufe da mãgãgi sabõda mutuwa. To, abin da yake mafĩfĩci a gare su |