Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 18 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿فَهَلۡ يَنظُرُونَ إِلَّا ٱلسَّاعَةَ أَن تَأۡتِيَهُم بَغۡتَةٗۖ فَقَدۡ جَآءَ أَشۡرَاطُهَاۚ فَأَنَّىٰ لَهُمۡ إِذَا جَآءَتۡهُمۡ ذِكۡرَىٰهُمۡ ﴾
[مُحمد: 18]
﴿فهل ينظرون إلا الساعة أن تأتيهم بغتة فقد جاء أشراطها فأنى لهم﴾ [مُحمد: 18]
Abubakar Mahmood Jummi To shin suna jiran (wani abu)? Face Sa'a ta je musu bisa abku. domin lalle sharuɗɗanta sun zo. To, yaya tunawarsu* take, idan har ta je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi To shin suna jiran (wani abu)? Face S'a ta je musu bisa abke, domin lalle sharuɗɗanta sun zo. To, yaya tunawarsu take, idan har ta je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi To shin sunã jiran (wani abu)? Fãce S'a ta jẽ musu bisa abke, dõmin lalle sharuɗɗanta sun zo. To, yãya tunãwarsu take, idan har ta jẽ musu |